Neco 2021 Hausa Igbo Yoruba Answers Now Posted

0
32

Neco 2021 Hausa Igbo Yoruba Answers Now Posted

 

GBO-Obj!
1CACCAABECA
11CEEBDECBDC
21ACDECBBCCB
31DBBDEACAEE
41CAAADEABCB
51ACCBDBEBBA

Completed
====================================

IGBO-THEORY!
(3)
(i)ákwá – cry

(ii) Ákwà. – cloth

(iii) àkwà – bed

(iv) àkwá – egg

(v) a(-)zu(/) – back
====================================

(9a)
Paireeti
blaak bareti

(9b)
Nso ano na-asoro oji

(i) Nwaanyi anaghi ari elu oji maobu ghotuo ya
(ii) A naghi ezu ohi oji
(iii) A naghi ago oji ebe mmadu nwuru.
(iv) nwata anaghi ago oji ebe okenye no
====================================

(11a)
(i) aka aja aja na-ebute onu mmanu mmanu
(ii) Agbisi gbaa otule, o muru ako
(iii) isi kote ebu, o gbaa ya
(iv) ego bu mma di nko
(v) o bu otu aka ha nwannyi ka o na-atu kwasi di ya

(11b)
Aka aja aja na-ebute onu mmanu mmanu putara Onye ruo, o rie.
====================================

(4a)
Na n’ oru dika Isingwa
Na n’ oru dika Njiko
Na n’ oru dika Nyemakangwa
Na n’ oru dika mbuuzo

(4b)
TABULATE
= Oru Na =
(i) Na dika Isingwa
(ii) Na dika Njiko
(iii) Na dika Nyemakangwa
(iv) Dika mbuuzo

= Ahiriokwu =
(i) Nara ya ego Shu
(ii) Obi na ada
(iii) Ayi na-abia taa
(iv) n’ elu Ulo ya
====================================

(5a)
Ahiriokwu by mpkuru Ole maobu Ole jekotura onu need Aha Ome, Ihe emere na Ngwa ma nwe nghota Zuru Oke.

(5b)
Ahirinha – Obi biara ma O hughi ayi
Ahuriukwa – Ha biara mgbe Mmiri na’ Expo
Ahirinju – O righi nri
– Ahirimfe – Uche bu nwa m
====================================

(10a)
I Ebere bu azu na mmiri
II Nwannyi ahu bu usu
III) Ekene bu mbe
Iv) Nwafo bu ezi
V Adaku bu edi
VI Nwata ahu bu aturu

(10b)
Ebere maara egwu mmiri nke oma.

Nwanyi ahu joro njo nke ukwu

Ekene na-agho aghugho nke ukwu

Nwafor na- eru ezigbo inyi. On naghi adi ocha.

Adaku na-arahu oke ura

Nwata ahu na-ezuzu ezuzu. dgz
====================================

Hausa-Obj!
1DAEBEACEDA
11AEADCEADCA
21DACAECDDED
31BCCCCEABDA
41BDEEACCCAE
51BCDEECEBBD
====================================

Hausa-THEORY!
(1)
Cin Hanci (rashawa) shine abin da ake bawa wani mai mulki ko ma’aikaci ko kuma wani mutum imma kudi ko abin da ya yi kama da kudin Dan danne haki ko tozarta wani ko yin abin bai cancantaba..kamar yanda ake bawa yan sanda/costom ds cin hanci.
yan sanda masu yaki DA cin hanci
yatara bera naci
Cin hanci yazamo ruwan dare game duniya ga mutane ya shiga KO Ina kamar hantsi domin kuwa yaleka gidan kowa Ga mutane da yawa, bayar da hanci ita ce hanya mafi sauƙi ta kauce wa fitina ko kuma samun biyan buƙata, sai dai fa na takaitaccen lokaci ne. Cin hancin sunmishi suna dayawa kamar a kasar najeriya kusan kowane Yare DA yanda suke kiranshi misali,
Hausawa= na goro
Wannan kan durƙusar da tsarin zamantakewa da tattalin arziƙin ƙasashe. Wannan salsala, na nuna cewa ko da shike bankaɗo almundahana na da hatsari abu ne mai yiwuwa. Masu sauraro zasu koyi cewa cin hanci da rashawa na tattare da illoli da yawa, kana kuma su koyi yadda zasu iya cimma bururrukansu ba tare da sun yada mutuncinsu ba.
Tambaya anan itace menene dalilan dake jawo cin hanci darashawa.
Na daga ciki shine fita daga dabi’u DA tsohon tsarinda iyaye DA kakanni suka barmu akai. Ada can kowani irin yarene kokabina Kai kanada dabi’u daka gada daga magabatanka masukyau, kuma dole atabbatarda cewa na halasne amma ayau ba’adamuba Sam kotaya sukazo wannan yanadaga cikin abunda yasa mutum zai ci hanci don ya awadatar DA kansa kotaya.
====================================

(5)
Suna: Kalma ce da ake amfani da ita wajen ambaton mutane da dabbobi da wurare da abubuwa.
=Tattarau: Suna ne da ya dunƙule abu fiye da ɗaya a cikinsa. Wato suna ne da ya tattaro abubuwa masu yawa a cikinsa. Misali, garke, ƙungiya, ayari, gungu, da sauransu.
=Suna Gama-gari: Shi ne sunan da idan aka ambata shi yake nuni zuwa ga abubuwa da yawa masu jinsi ko nau’i ɗaya. Wato suna ne na tarayya. Misali, mutum, yaro, gari, abinci, da sauransu.
====================================

(11a)
“Tarihihi na daya daga cikin azuzuwan adabin gargajiya na Hausawa, wanda yawanci labari ne na kunne ya girmi kaka. Wato labari ne da ba a iya tabbatar da hakikaninsa. Sannan labarin ya kunshi abubuwan da suka shude, kuma suka danganci rayuwar Hausawa musamman a jiya”

(11b)
Daura, Rano, Marata, kano.
====================================

(9a)
Ma’anar Camfi
A al’adance idan aka ce camfi ana nufin, ƙudurcewa da mutum ya ke yi a zuciyarsa cewa idan ya aikata wani aiki, ko ya faɗi wata magana, ko wani abu ya faru da shi, to sakamakon faruwar wannan abun, wani abu kuma daban, wanda ka iya zama kakkyawa ko akasin haka na iya faruwa da shi.

(9b)
= Misalan Camfe-Camfe
A misalce, Bahaushe ya ƙudurce cewa;
1, Idan mutum ya zauna a ƙofar ɗaki, aljanu suna iya bugunsa.
2, Idan mutum ya ji hannunsa na dama yana ƙaiƙayi, zai samu arziƙi.
3, Idan mutum ya taka kashi da safe, zai samu arziƙi a wannan rana.
4, Idan mutum ya ji ƙafarsa tana ƙaiƙai, to zai yi tafiya.
===============================

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here